Labarai
Bana goyon bayan mulkin karba-karba, cewar tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido a shirar su da BBC Hausa
Bana goyon bayan mulkin karba-karba, cewar tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido a shirar su da BBC Hausa

Kamar yadda kuka sani gidan jaridar BBC Hausa suna yin shira da manya-manyan mutane kama daga ‘yan siyasa masu kudi har ma da jaruman masana’antar kannywood.
To a yau kuma mun sami wata shiga da BBC Hausa suka yi da tsohon gwamnan jihar Jigawa “Alhaji Sule Namido”, inda yake bayyana cewa baya goyon bayan mulkin karba-karba.
A cikin shirar da suka tattauna da BBC Hausa Alhaji Sule Lamido ya fadi wasu abubuwa game da gwamnatin “APC” mai mulki a yanzu, kan cirewa taafin mai wanda gwamnatin shugaba Buhari tayi.
Duk dai a cikin shirar tasu zaku bayanai da dama daga bakin tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido.
Ga bidiyon shirar tasu nan a kasa domin ku kalla.