Wakokin Hausa

SANDA SEASON 2 EPISODE 4

A yau ma muna dauke da mashahurin fim dinnan mai suna “Sanda” wanda muka saba kawo muku a duk ranar asabar da misalin karfe 8 na dare.

Duk me bibiyar Shirin sanda dai acikin wancan satin daya wuce munga yadda sanda yazo gidan abokinsa likita domin ya ceto rayuwarsa wajan cire masa harsashin Da aka harbeshi.

Sai dai Matar abokin sanda hankalinta Bai kwanta da zuwan sanda gidansu ba kasan cewar yadda taga ana nemansa ruwa a jallu, hakan zai iya saka mijinta acikin matsala kaman yadda ta nuna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button