Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood mata da sukai auren sirri wanda bakowa ne yasani ba.

Kaman yadda kuka sani dai muna kawo muku jaruman Kannywood wanda sukai wani abin bajinta kokuma sukai abin azo a gani.

Advertising

Yau muna dauke da jaruman kannywood din da suka amarce batare da an san mazajen da suka aura ba, idan baku mantaba a kwanan baya jaruma Zara Diamond ta amarce a boye ba tare da yan Film suje wajen bikin ba haka kuma babu wanda yasan wanda ta aura.

zaku iya kallon Bidiyon jaruman Kannywood mata wanda suka Amarce batare da wasu sun san batun auren nasu ba.

Wannan shine Bidiyon jaruman Kannywood mata da suka amarce cikin sirri wanda bakowa ne ya sani ba.

Advertising

Mungode da ziyartar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu domin samu labarin masu zafi.

Advertising

3 Comments

  1. Meyasa baza kukara da typing ba dan bakowane yakeyi ba wani kurmane amman ya’iya karatu yin typing din zaisa yagane labarin da kukeso kubayar

  2. Meyasa baza kukara da typing ba dan bakowane yakeji ba wani kurmane amman ya’iya karatu yin typing din zaisa yagane labarin da kukeso kubayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button