Advertising
Advertising
Labarai

Irin dukan kawo wukar da mai kamfanin Snapchat yay wa mai kamfanin facebook.

A shekarar 2013 mark zuckerberg mai kamfanin facebook ya nemi evan spiegel mai kamfanin snapchat akan ya saida masa da snapchat akan zunzurutun kudi dollar billion 3.

Advertising

Mai kamfanin snapchat bai amince da wannan tayi ba yachi gaba da bunkasa abunsa daga lokachin zuwa yanzu kamfani snapchat suna da market value na dollar billion dari da wani abun.

Shawarar Farouk Abdullahi Tukuntawa.

Jama’a mu nemi ilimin yanar gizo kamar yadda allah ya shimfida albarkar man fetur a kasa haka ma ya zuba albarkar kudade sosai a iskar network jajircewa da neman ilimin sanin hanyoyin mora shine zai sa a gano har a amfana, Mu daina kushe zamani Allah shine yake chanza zamani kuma zamani yazo da chanji a karbi chanji mai kyau domin samun chigaba.

Mungode da bibiyar shafin mu, Ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan Labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button