Labaran Kannywood

Kalli yadda manyan yaran wasu daga cikin jaruman Kannywood wanda ko yanzu za’a iya musu Aure.

Kamar yadda kuka sani dai mukan kawo muku bayanai kan wasu jaruman kannywood haka yau ma muna dauke da wasu yayan jaruman Kannywood din da suka manyanta.

Masana’antar Kannywood nadaka cikin babba a harkar fim wanda a yanzu haka wasu daga cikin su duk zawarawa ne kuma duk sun haifi yara wanda a halin ynz yaran nasu suma sun zama manya.

A dalilin haka ne wata tasha dake kan YouTube ta hada Bidiyon jerin wannan jarumai tare da manyan yaransu kaman yadda zaku gani a Bidiyon dake kasan wannan rubutu.

Mungode da bibiyar shafin mu, ku cigaba da kasan cewa damu domin samun zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button