Advertising
Advertising
Labarai

Yadda Sojojin Nageriya suke murna da farin ciki bayan cin galaba da suka yi akan ‘yar Boko Haram

Yadda Sojojin Nageriya suke murna da farin ciki bayan cin galaba da suka yi kungiyar 'yar Boko Haram

Yanzu yanzu muak ci karo da labarin wani abin farin ciki akan yadda sojojin Nageriya suke murna har da rawa, bayan sun yi nasarar fatattakar ‘yan boko haram da suke addabar Arewacin Nageriya.

Advertising

Wani ficaccan mai sharhi akan tsaron kasar Nageriya mai suna “Mustapha Sarkin Kaya” shi ya wallafa wannan labarin a shafin sa na sada zumunta Facebook, tare da bidiyon yadda sojojin suke murna bayan sun yi nasara akan ‘yan boko haram.

Inda ya rubuta cewa, Cikin farin ciki da annashawa sojojin Nigeria na murna da cin galabar da sukayi a kan kungiyar Boko Haram a dajin sambisa.

Baya ga wannan wallafar ta sa kuma ya sake wallafa wani rubutu akan motocin yakin da Nageriya ta sayo wanda suna cikin dajukan Arewa, Mustapha Sarkin Kaya yace.

Advertising

Video Motacin yakin Nigeria kirar china da ake Kira ST-1 fire support,da Kuma kirar burtaniya FV-103, da Kuma kirar Emirati Isotrex Phantom2 wadda take da rigakafi na musamman ga duk wata nakiya ko da Bata gari zasu kafa tarko don tarwatsawa ko hallaka rayukan sojojin mu.

Wannan Motacin a yanzu haka suna zube a dazukan arewacin Nigeria da cigaba da yakar abokan gaba da fatar kalman Nan ta nasaru minalla ta tabbata ga sojojin Nigeria.

Zaku iya shiga bidiyon dake kasa domin ku ga yadda sojojin Nageriya suke murna bayan nasarar da suka yi a yakin su da ‘yan boko haram.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button