Labaran Kannywood

Ali jita mawaki a masana’antar kannywood yayi murnar cika shekaru 13 da Aure

Shahararren mawakin Hausa Ali Isa jita wanda aka fi sani da Ali Jita ya cika shekaru 13 da aure shida matarsa.

Fitaccen mawakin yayi rawar gani kasan cewar ba kowane jarumi ne a masana’antar kannywood ke iya kaiwa tsawon haka da matarsa ta darko ba.

Mawakin ya wallafa a shafinsa ba sada zumunta na Instagram kaman haka.

On our 13th anniversary, I promise to cherish you for all of your time. Yesterday, today, and tomorrow, Happy 13 years much as the day we got married, and that’s a lot. I love you as

Mungode da bibiyar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu dan samun labarai masu zafi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button