Labarai

Matashin nan mai tare yan mata yana ce musu kiss ko mari yaji uwar bari.

Wani matashi dan shafin TikTok wanda yake tare yan mata a bakin makaranta ko kuma gefen titi yana musu Bidiyo yana tambayar su yay musu sumbata (kiss) ko kuma ya mare su ya nemi yafiyar malamai da kuma al’umma.

Matashin dai ya shahara wajen yin wannan program din a shafin amma wani abin mamaki tun da yay wani program na wata yarinya yar hausawa wadda ta cire jin kunybatayi kiss dinsa a cikin ado Bayero mall (ShopRite).

Abin yayi yawa kafar sada zumunta inda aka ringa kira ga hukumar Hisbah dadu kamashi wasu kuma na Allah wadai da abin, A Halin yanzu dai matashin ya tuba kan wannan program din yace bazai sake yiba kaman yadda zakuji ya fada da bakinsa cikin wannan bidiyon.

Wannan shine Bidiyon da yake tare yan mata yana musu wannan tambayoyin.

Wannan kuma shine Bidiyon sa daya wallafa na tuban dayayi akan cewar bazai sake wanan abu ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button