Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Asalin abin daya haddasa rigima tsakanin Sadiya Haruna da Isah A Isah wanda a yanzu an kama Sadiya Haruna

Asalin abin daya haddasa rigima tsakanin Sadiya Haruna da Isah A Isah wanda a yanzu an kama Sadiya Haruna

Yanzu yanzu wata bidiyon Sadiya Haruna ta bayyana wanda ita ce asalin musabbabin rigimar su da jarumin masana’antar kannywood Isah A Isah, wanda a yanzu aka yi mata hukunci kan kalaman da ta fada akan Isah A Isah.

Advertising

Tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube ita ta wallafa bidiyon inda a cikin bidiyon zaku ga Sadiya Haruna cewa.

An cuceta an kawo mata ayoyi na karya da gaskiya aka ce mata auren mutu’a ya halatta domin yana son ta da zina, amma tace masa ita ba mazinaciya bace.

Amma duk da haka sai da yayi auren mutu’a da ita amma daga baya sai malamai suka ganar da ita cewa, wannan auren haramun ne.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji sauran bayanai daga bakin Sadiya Haruna.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button