Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayyanar wasu hotunan Rahama Sadau da maigidanta ya janyo mata cece-kuce daga mabiyanta kamar yadda ta saba

Ficacciyar jarumar masana’antar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau wacce ta saba wallafa hotunan da suke janyo mata cece-kuce a shafinta na sada zumunta instagram.

Advertising

To a wannan lokacin ma ta sake wallafa wasu sabbin hotunan ta ita da mai gidanta kamar yadda ta fadi a kasan hotunan nasu wanda suka janyo mata cece-kuce.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Bayan ta wallafa wadannan hotunan ita da maigidan nata kamar yadda ta fada mabiyanta da dama sun tofa albarkacin bakin su, inda wasu daga ciki suka mata fatan alkairi wasu kuma sabanin haka inda suke nuna bai dace suka dauki wadannan hotunan ba duba da yadda ba maharramin ta bane amma ya rabi gikin ta sosai.

Wadanda suka yi tsokaci akan hotunan da Rahama Sadau ta dauke tare da maigidan nata sune kamar haka.

@ismailshehu_2008 :tir da wannan dabi’a Allah ubangiji ya shiryemu gaba daya.

@sadiqomohd34 : Kuma name sai kin jona mar nonuwanki?.

@real_abdul_ 4643: Kekam kinzama aljihun baya.

@ibrahimdimaria : Allah ya kara kareki da kariyar sa aunty.

@khamis_dan_musa_amana1 : Kinyi aurene dama naganki ajikin katone.

@el_hussien_textile_ht : @rahamasadau wajibine akanmu muyi maki nasiha a matsayinki na yar uwarmu Muslima. Kisani rugumar namiji Wanda ba muharraminki ba Haramune. Hakan sabawa Allah (SWT) Wanda ya halliceki yakuma baki lafiya harkika samu daman yin abin dakike. Muna Roqon Allah ya shiryar dake yabaki miji Nagari.

@lafches : Rahama Meyasa kullun kidai kinason jawo GURMI? kintabbata wannan abinda kikayi hada jiki da namiji haramunne. kuma kikayi posting. Don Allah da Manzonsa Rahama kicanja. why why why?.

@m11_electrical_company :Suna maidadi Rahama amma kuma kin wulakanta sunan To Allah yay miki rahama yasa kidaina.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button