Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wani mutun yayiwa Hadiza Gabon zagin tsamar nama bayan kin karbar sakon sa a shafin twitter.

A Ranar 14 ga watan janwari Wani bawan Allah mai suna Ahmad Babayo ya yiwa Jarumar kannywood Hadiza Aliyu Gabon wadda akafi sani da Hadiza Gabon yayi mata Zagin tsamar nama ida ya kirata da karuwa.

Advertising

Ahmad Babayo ya chusawa Gabon zagi inda ya kira ta da lalatatta, wacce ake zina da ita, mara mutunci kuma kowa ya san karuwa ce ke.

Sai dai duk da zagin tsamar naman da mutumin yay mata Hadiza Gabon ta bada mamaki saboda irin addu’ar da ta yi masa na samun salama da soyayya a rayuwarsa duk da cin mutunci da yayi mata.

Jaruma Hadiza Gabon tayiwa mutumin da yay mata zagin cin mutunci ta yi masa martani da kyakyawar addu’a. Kaman yadda zaku gani a hoton kasan.

Advertising

Kamar yadda yace, ta fara bin sa a shafinsa na Facebook wanda ake kyautata zaton shafın bogin ta ne ya bibiye shi. A zatonsa ita ce kuma zai samu sakin fuska a Twitter kamar yadda ya ke samu a Facebook, sai ya ga kamar wulakanci ta yi masa a Twitter.

Mungode da bibiyar shafin mu, kucigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button