Labarai

Wata baiwar Allah ta bada labarin wani mummunan al’amari da ya faru a gare ta wanda zai iya zama darasi a gare mu

Hakika zaka tafka babban kuskure kuma zaka yi dana sani idan kana hukunta mutane ba tare da sanin asalin su ba.

Akwai darasi a cikin labarin da wata bauwar Allah ta bada wanda wata kila zai iya amfanar mu, domin abin da ya faru da ita zai iya zama darasi a garemu.

Tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube ita ta wallafa bidiyon matar inda ta bada labarin abin da ya faru da ita tun farko har kashe.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin labarin abin da ya faru da wannan matar wanda ya kamata mu dauki darasi daga gare.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/O5JTVNLfAxE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button