Advertising
Advertising
Labarai

Allahu Akbar: Allah ya yiwa Alh, Hassan Danbaba rasuwa magajin garin Sokoto

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un duniya labari Allah kajikan dukkan wani musulmi da ya rasu, mu kuma idan tamu tazo Allah kasa mucika da imani.

Advertising

A yanzu nan ne muka sami labarin rasuwar magajin garin Sokoto Alhaji Hassan Danbaba wanda jika ne ga marigayi Sir, Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto.

Mahaifiyarsa Aishatu Ahmadu Bello diyar marigayi Firimiyan Arewacin Najeriya, ta rasu tana da shekaru 75 a watan Afrilun shekarar 2021.

Alhaji Hassan Danbaba ya rasu ya bar matan sa uku da ‘yaya shida, muna rokon Allah ya jikan sa da rahama ya yafe masa kura kuran sa, yasa aljanna ce makomar sa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button