Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumin Kannywood Shu’aibu Lawan Kumurci Yayi Sabon Aure Tun Bayan Shekaru 18 Da Rasuwar Matarsa Balaraba.

Shu’aibu Lawan Kumurci fitacce ne a masana’antar kannywood ya kuma auri jaruma a masana’antar mai suna balaraba Muhammad wadda Allah yay wa rasuwa a hadarin mota a kan hanyar Kaduna lokacin da za’a kaita dakin mijinta.

Advertising

Balaraba Muhammad ta rasu a watan 15/03/2002 Bayan an daura mata Aure da Kumurci.

Kumurci Tare da matarsa Balaraba Muhammad.

Bayan rasuwar Balaraba Muhammad Kumurci ya auri Maryam Umar bayan rabuwarsu wata majiya ta bada cewar Allah yay mata rasuwa itama.

Advertising

Sha’aibu Lawan Kumurci haifafen jihar kano ne kuma ya shahara ne a masana’antar kannywood wajen taka rawa irin na yan daba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button