Labaran Kannywood

Da yawan Furodusoshi suna jin tsoran saka ni a fim Cewar Tsohuwar Matar Auren Adam a zango.

Matar Adam a zango Wadda suka rabu mai suna Amina uba Hassan ta bayyana cewar bayan wasu shekaru da rabuwar Aurenta da Adam a zango tafara Jin sha’awar komawa harkar Masana’ntar fina finan Hausa na na kannywood.

Amina Hassan ta bayyana cewar tashigo Masana’antar fina finan Hausa sanadiyyar Marigayi Ahmed S Nuhu Kuma sun taba yin  wani film dashi sau daya sai dai ta bayyana cewa Aurenta da Adam a zango a lokacin ba’a sake wannan film ya shiga kasuwa ba.

Aminan  Matar Adam a zango ta bayyana kasancewarta ta taba auren babban jarumi a masana’antar hakan yazaman Mata koma baya domin akwai masu Shirya Fina finai damasu bada umarni dasuke tsoron sakata acikin film sabida suna tunanin hakan zai iya janyo musu matsala da Adam a zango, Tanuna kaman bata jin dadin hakan.

Muna Godiya ta musamman da bibiyar shafin mu da kuke ku cigaba da kasancewa damu domin samu zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button