Labaran Kannywood
Kalli shirin Izzar so episode 77 original
Kalli shirin Izzar so episode 77 original
Kamar yadda kuka sani Izzar so dai shiri ne mai dogon zango wanda a duk sati tashar Bakori Tv dake kan manhajar Youtube take haskaka muku.
Shirin Izzar so ya karade nashiyar Afirka duba da yadda aka tsara shirin yadda ya kamata shirin wanda a yanzu haka shirin Izzar so ya sha gaban kowane shiri mai dogon zango.
Idan baku manta ba a wancan satin tashar Bakori Tv ta haskaka muku shirin Izzar so kashi na 76, wanda a yau kuma suka kawo muku kashi na 77.
Kalli shirin Izzar so episode 77.