Maryam Booth ta sanya baki a maganar da Nazir M Ahmad yayi na cewa ana lalata da mata kafin sanya su a fim.
Ta fadi kamar haka cikin harshen turanci da hausa- NI YAR FILM ce. yar DRAMA, yar NANAYE, like you call US and I’m proud of it. And I’m proud of everyone in my industry. That’s one thing I want to make clear. And secondly don Allah idan har mutum zai yi accusation towards abu to a dinga bada misali ace example wane da wane just to be clear.
And again idan har wani ko wata yana so yayi bringing up personal life dina as example to abubuwan dake faruwa my question is who are you to judge me? My personal life is mine as I also don’t have right over urs but if you want to keep taking my problem on ur head then take a seat and enjoy the ride. That’s ur own cup of tea and ur problem one thing I know is babu wata yarinya da zata fito guda daya tace saida wane yayi amfani da ita yasa ta a film idan kuma akwai akawota zamu tayata tabbatar da cewa an hukunta shi dai dai da yarda yakamata. Haka zalika idan har kana ganin masana’antar bata tafiya yarda yakamata kazo kasa kudinka ko kashiga ka gyara.
Sannan as a woman who grew up in kannywood industry domin tun Ina shekara 8 nafara har yau. Da wanda nasamu da wanda suka sameni they’re all my FAMILY for life. That I can never change and that I’m proud of. I’m totally against duk wanda zai tashi yayi interview yau wannan yace ai yan film bama taimakon juna financially ko wannan yace ai matan sunfi kudi saboda kaza da kaza. Duk industry din duniya ba da zamani take tafiya ba? Hollywood/Bollywood kai Infact a Nollywood kwanan nan anyi case irin haka ana cewa mata sunfi kudi saboda kaza da kaza. Endorsements din da suke samu fa? Business din da suke fa bayan film? Duk ba a ganin wannan? Well let me go back to the main topic. I’m totally against the statement of “yarinya baza a saka ta a film ba sai anyi lalata da ita” that is totally WRONG and unacceptable. I rest my case of you want to vent ur anger feel free the comments section is All urs. After all freedom of speech.