Advertising
Advertising
Labarai

An Bankado Bidiyon Babban Dan Sandan Nigeria Abba Kyari Na Safarar Miyagun Kwaya.

Wani Bidiyo dake yawo a kafar sada zumunta na babban dan sandan Nigeria Abba Kyari na safarar miyagun kwayoyi.

Advertising

Kaman yadda kuka sani baban dan sandan ana tsaka da bincike akan sa bayan da ake zargin sa da hada kai da wani baban dan damfara Hushpop wanda har ila yanzu binciken ake zaku iya kallon wannan Bidiyon a kasan wannan rubutun.

https://youtu.be/b4V6khxUdPc

ku cigaba da bibiyar shafin mu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button