Wakokin Hausa
Hussaini Danko – Akasin Sauraro.
Fitaccen mawakin Hausa Hussaini Danko
ya saki Audio sabuwar wakar sa mai taken suna “Akasin Sauraro” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun Saurari Wannan Sabuwar wakar.
Husseini Danko ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu dadi da faranta rai. Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.