Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi: Hukumar Hisbah Tayi nasarar kama bokaye da malan duba sama da 30.

Hukumar Hisbah ta Jahar kano Karkashin Jagoranci Babban kwamandan Dr Muhammad Haroon Sani Ibn Sina. Tayi nasarar kama bokaye da malan duba sama da 30.

Advertising

Hukumar ta shaida haka a dai dai lokacin da kakakin hukumar ke bayani, Yace hukumar tasu tayi nasarar kama malaman duba Bokaye da masu fakewa da malinta suna Yaudarar mutane suna karbar musu kudade.

Kakakin ya kara da cewar Hukumar tasu ta aike dasu gaban alkhali domin su girbi abinda suka shuka.

Yakuma yi kira ga iyaye mata da su kula su dena yadda da magan fanun bokaye domin kuwa babu komai a tare dasu sai bata.

Advertising

Kakakin yace a halan yanzu sun aike da wannan bokaye gaban alkhali domin su girbi abin da suka shuka.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button