Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu yanzu Jarumin kannywood ado Gwanja ya bayyana Dalilin dayasa Ya saki matarsa cikin wani video.

Fitaccen jarumin kuma mawaki a masana’antar kannywood Ado Gwanja ya bayyana dalilin dayasa ya saki matarsa maimunatu.

Advertising

A satin daya gabata ne labarin rabuwar Auren jarumin kannywood Ado Gwanja da matarsa maimunatu wanda ake zaton jarumin yay mata saki uku ne.

Sai dai daga baya matar ta musa cewar Mijin nata ya mata saki uku ne. Inda tace mijinta ya sake ta amma ba saki uku yay mata ba.

Anta so aji dalilin rabuwar mawakin da matar tasa amma ba’a san dalilin ba sai dazu daya saki wani Bidiyon waka yana bi wanda yake nuni da cewar matar tasa tana zarginsa ne akan wani abu wanda bai bayyana meye ba.

Advertising
https://www.instagram.com/tv/CaAmw-3jk7P/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button