Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Mansura Isa: Bance zan rike Fati Slow ba amma zan tafi da ita kamn yadda nake tafi da rayiwata.

Fitacciyar jarumana Masana’ntar Kannywood Mansura Isa Matar jarumi sani Musa Danja tayi magana akan wasu magan ganu da aje fada akan fati Slow da kuma kudin da Naziru Sarkin waka ya bata.

Advertising

Kaman yadda masu bibiyar shafin mu suka sani mun kawo muku labarin Kyatar Muliyan daya da Sarkin waka Naziru ya bawa fati Slow bayan zagin sa da tai. Inda aka bawa Mansura Isa kudin a hanun ta domin ta ajiye mata tana bata da kadan kadan.

Mansura isa ta wallafa a shafinta na gajiya da kanan magan ganu da kuma mutanan da suke ziga fati Slow Suna Zigata ta zagi mutane dan zasu bata temako kaman yadda ta wallafa a shafin nata cikin harshen turanci. kaman haka.

Allah ya baki lafiya Fati. Tana kan karbar magani kuma tana samun lafiya .

Advertising

Dan Allah ku dena amfani da fati kuma sagin mutane. Sabida kunsan cewar tana bukatar temako, Sabida kunsan da dan karamin kyauta zata iya yin komai tai maka biyayya.. Wannan zalinci ne kun sani? Ku sani kuna zalintar ta.. Kuma masu kiranta suna cewa ta basu raban su. kudin ya kare. idan kuma ka sake magana kasan inda zaka same shi.

Bance zan rike Fati ba amma zan yi kokarin tafi da ita kaman yadda nakewa rayiwata.

Wannan post da jarumar tai an alakantashi da wasu da suke amfani da Fati wajen sata taci mutuncin mutane sabida zasu temaka su bata kudi. Wanda a yanzu haka Fati Slow tana wajen Mansura Isa takuma yi alkawarin zata gyara mata rayiwa kaman yadda take tafi da tata.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button