Labaran Kannywood
Matar Fitacen Mawakin Hausa Hiphop Deezell Tace mutane su dena karyata cikin da tasamu.
Jiddah Matar Fitacen mawakin Hausa Hiphop Deezell ta cewa masoyanta su dena daukar cikin data samu a matsayin wasa cikin wani sakon rubutu data wallafa.
Advertising
Kaman yadda kuka sani dai mawakin yakusa shekara hudu da Aure Tare da matar tasa Jiddah wanda hakan kuma ba tare da sun samu karuwaba a tsakanin suba.
Sai dai a jiya talata Matar mawakin ta wallafa hoton ta dauke da juna biyu wanda hakan yaja cece kuce wasu masoyan nata na tambayar ta amma cikin na wasane bana gaske ba. Inda ta wallafa wani sakon rubutu cikin harshen turanci take cewa.
Jama’a nasan ina yawan wasa amma a wannan karon yarinyar nace!! ki daina turo min saqonni ina tambayata shin gaskiya ne na haihu ko ban haihu ba
Advertising
Advertising