Advertising
Advertising
Uncategory

Naziru Sarkin Waka: Bawa fati Slow Miliyan 1 baya nufin Na bude kofar zagina bane

A wata hira da aka yi da sarkin waka a gidan talabijin na Tambarin hausa tare da mai gabatar da shirin Aminu kutama a cikin shirin su na bakon mako inda acikin hirar Sarkin waka ya bayyana abubuwa da dama da suka shafin rayuwar sa sana’ar sa.

Advertising

Yadda akai ya fara waka har kawo iyan zu kana an tabo masa abin da ya shafi wannan rigima da Allah ya yayya fawa ruwa a masana’antar inda yayi karin haske kan lamarin.

A cikin hirar sarkin waka ya bayyana dalilin da ya sa ya bawa fati slow miliyan dayan da ya bata kana ya bayyana da misali rigimar takai har an daure shi da

bazai yi da na sani ba haka zalika ya bayyana wannan miliyan daya da ya bawa fati baya nufin kofa ta bude ga masu cin zarafin sa wayanda suka yi dai a cikin rurruma sun Samu dama amma nangaba duk wanda ya kara kuma Zanyi Amfani da miliyan dayan ne wajen biyan lauyoyi.

Advertising

Baya ga haka sarkin waka ya bayyana su wayan nan mata da suka kai kara su yake karewa ma in basu manta ba an fare maganar ne wajen kare hakkin mace da ake ganin an danne mata hakkin ta da sauran abubuwa da zakuji a cikin hirar sabida tana da tsayi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button