Labarai
Yadda aka hallaka wani Gagarumin dan tada kayar baya aka ceto mutane a hanun sa.
A jiya ne yan daban daji dauke da makamai a kan mashina suka farwa mutanen yan kauyen daurin karhi dake karamar hukumar manufashi dake jihar Katsina.
Barayin sun shiga garin sun saci mata 4 da ya’yan su guda 3, Sun sacesu sunbi dasu cikin daji kankara kaman yadda zakiji daga bakin kakakin yan Sanda jihar ta Katsina a cikin wannan bidiyo dake kasa.
Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da kasan cewa damu dan samun zafafan labarai.