Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

‘Yan kannywood sun halarci wajan nadin sarautar da aka yiwa Aminu Alan Waka a Tsibirin Gobir

'Yan kannywood sun halarci wajan nadin sarautar da aka yiwa Aminu Alan Waka a Tsibirin Gobir

A ranar goma sha uku 13 ga wannan watan da muke ciki na Fabrairun mai martaba sarkin Gobdir Sultan Abdul Bala Marafa ya gudanar da sabbin nade-naden sarauta, wanda har ya nada Aminu Abubakar Ladan wanda aka fi sani da Alan Waka.

Advertising

Inda ya masa sarautar sarkin Diyan Gobir da kuma kanwar sa Amina Abubakar Ladan wanda ita kuma aka mata sarautar Magajiya Babba.

Wanda A tsarin masarautun hausa diyan saraki kan buga tambari idan za’a nada su sarautu nasu na gado ko lokacin bukukuwan gargajiya, ana buga tambari idan za’a yi taro ko bukukuwa ko dan isar da sako.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button