Advertising
Advertising
Labarai

Wata Sabuwa yadda wata budirwa ke bawa yaro nono a TikTok ya dau hankula

Wani saban al’amari da ya ke yawo a TikTok shine yadda wata budirwa me jini a jika ta zaro nonon ta take bawa yarta take sha ya bawa kowa mamaki.

Advertising

Wata budirwa mai suna Aisha ta wallafa wani bidiyo a shafin nata tana bawa yarinyarta nono. Hakan yasa da yawan mutane suke ta zaginta suna ganin cewar ya za’ai a matsayinta na musulma ta ringa wallafa irin wanan abubuwan.

Kaman yadda kuka sani dai manhajar TikTok ta zama waje. rashin kunyar yan mata wajen yin batsa da rawar rashin kunya. wannan shine Bidiyon wannan Budirwa.

https://www.instagram.com/tv/CaIXvOPjQuA/?utm_medium=copy_link

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button