Labaran Kannywood

Allahu Akbar: yanzu aka yi rasuwar da ta girgiza jarumar kannywood Umma Shehu

Allahu Akbar: yanzu aka yi rasuwar da ta girgiza jarumar kannywood Umma Shehu

Kamar yadda kuka sani dai har yanzu ‘yan ta’adda masu garkuwa da mutane suna cigaba da sacewa mutane, sannan kuma su kashe mutum bayan an kai musu kudin fansar da suke nema.

To a yau ma dai irin haka ta faru akan wani bawan Allah wanda ‘yan ta’addan suka yi garkuwa da shi sannan kuma suka kashe shi bayan an biya su kudin fansa.

Ficacciyar jaruma a masana’antar kannywood Umma Shehu ta wallafa wani dan gajeren rubutu a shafin na sada zumun instagram tare da bidiyon yadda aka yi jana’izar mutumin, inda take cewa.

officiaLummahshehu Allah ya gafarta maka dan baba sukuma Allah ya tona asirinsu inda yaje kuma zakuje tunda ubangiji ne ya fada kullu nafsin za’ikatul maut idan a ubangiji ya aiko a zare.

muku rai sai kuce ba zakuba lokacin da bindigarku baza tayi muku amfanin komai ba kunzo a banza zaku koma a banza kune naman wuta.

Sannan kuma sai ta wallafa bidiyon jana’izar mutumin kamar yadda zakuga bidiyon a kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button