Advertising
Advertising
Uncategory

Karon farko Aisha Najamu jaruma a izzar so ta bayyana Bidiyon iyayenta.

Daya daga cikin manyan jaruman da suka shahara a kannywood Aisha Najamu Izzar so ta bayyana bidiyon Mahaifinta tareda mahaifiyarta awajan wani daurin Yan uwanta da jaruma ta halarta.

Advertising

Duk Wani makallacin Shirin izzar so yasan wacece Aisha Najamu Izzar so wanda ake Kira da hajiya nafisa kasan cewar itace tauraruwar a cikin Shirin Kuma yanayin salon datakeyi acikin Shirin fim din Yana burge mutane duk da tana Kan hanyar rashin gaskiyane a fim din.

Jarumar Izzar so dai Yar asalin Jahar Jigawa ce, yawan jaruman kannywood wasu basucika nuna fuskokin iyayensu a kafofin sada zumunta ba, sabida wasu dalilai nasu da ba kowa ne ya sani ba. Amma ita dai ta wallafa kaman yadda zaku gani a kasan wannan rubutun.

Advertising
Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button