Advertising
Advertising
Uncategory

Wata sabuwa Suddeenly tabawa Teemah makamshi awa 24 idan bata sauke Bidiyon data ba zata saki saban episode.

Kaman yadda kuka sani anyi bata kashi tsakanin jarumai guda biyu na Masana’antar Kannywood Teema Makamashi da Sadiya Haruna daga bisani kotu ta bawa sadiya haruna rashin gaskiya a rigimarsu da Isa A Isa. inda ta turata gidan kaso.

Advertising

A jiya ne Jarumar kannywood Teemah makamashi ta wallafa Bidiyon Suddeenly wata Budirwa yar TikTok da take tashi a kafa wajen rigima da mutane tana cewa Teema makamashi meye sirrin ne kina ta tsoratasu kina rikitasu kaman yadda zakuji cikin Bidiyon.

Sai dai Suddeenly ta fito tayi magana akan Bidiyon ta da Teemah makamashi ta wallafa a shafin nata inda take cewa meyasa temma zatai mata haka… ta dakko tsohon Bidiyon ta tayi amfani dashi wajen rigimarta da Sadiya Haruna. Inda Suddeenly tabawa Teemah awa 24 idan bata goge Bidiyon ba zata saki episode. ma’ana zata saki Bidiyon cin mutuncin teemah kaman yadda zakuji daga bakinta.

https://www.instagram.com/tv/CaKakcEDVWt/?utm_medium=copy_link

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button