Labarai
Dan Majalistar Tarayya ya baiwa matashiyar da tazo na 2 a gasar karatun Al-Qur’ani kyautar Mota kirar 406
Dan Majalistar Tarayya ya baiwa matashiyar da tazo na 2 a gasar karatun Al-Qur'ani kyautar Mota kirar 406
A ‘yan kwana kin nan abin farin ciki da murna yana yawan faruwa da ‘yan mata wanda suke haddace Al-Qur’ani mai girma, wasu daga cikin sukan rubuta sji da hannun su.
Advertising
To a yau ma dai mun sami wani labarin akan wata matashiyar yarinya wanda tayi nasarar zuwa na biyu 2 a gasar karatun Al-Qur’ani mai girma da aka gudanar.
Wanda har Dan Majalistar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Lere “Injiniya Ahmad Munir” ya yiwa Dalibar kyautar Motar kirar 406.
Advertising
Dan Majalisar Tarayya “Injiniya Ahmad Munir” ya baiwa Dalibar yankinsa da tayi nasarar zuwa ta biyu 2 a gasar karatun Al-Qur’ani kyautar Mota kirar 406.
Advertising