Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli jaruman Kannywood cikin yanayi na kayan jami’an tsaro.

Kaman yadda kuka sani jaridar mu ta hausadailynews tana kokari wajen kawo muku jaruman Kannywood da suke da baiwa ko kuma sukai wani abu da yabawa mutune mamaki.

Advertising

To a yauma muna dauke da Wani Bidiyo da channel din arewapakage ta wallafa na jaruman Kannywood sanye da kayan sojoji mata da mazansu wanda ba kowa ya taba ganin hakan ba.

wannan bidiyo tabbas ya dau hankula kasancewar duk jaruman da suka saka kayan kusan duk sunyi kaman da jami’an tsaro. Ku cigaba da kasancewa damu dan zamu zafafan abubuwan da suka shafi Masana’antar Kannywood dama duniya baki daya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button