Maryam Yahaya ta sake wallafa hotunan da suka dauki hankulan jama’a bayan wanda ta dauka babu rigar Mama
Maryam Yahaya ta sake wallafa hotunan da suka dauki hankulan jama'a bayan wanda ta dauka babu rigar Mama
A yau ma dai mun sake cin karo da wasu sabbin hotunan jarumar masana’antar kannywood Maryam Yahaya, wanda ta sake dauka a kasar Dubai Daular Larabawa.
Kamar yadda kuka sani a kwana ki biyun nan ne ake ta cece-kuce kan wasu hotuna da Maryam Yahaya ta dauka a kasar Dubai, wanda ake ganin kamar babu rigar Mama ta dauki hotunan har ma wasu kan nuna tabbacin hakan inda suke nuna Maman nata da alamar kifiya domin kowa ya gane.
Hotunan sun janyo mata cece-kuce tare da maganganu duba da tadda bai dace ta dauki hotuna babu rigar Mama ba, wanda sune adon mace kuma cikar ra.
Bayan hotunan da ta wallafa a yanzu ma dai ta sake wallafa wasu sabbin hotunan da ta sake dauka a yawon shakatawar da take kasar Dubai, har ma da wasu bidiyoyi kamar yadda zaku gani a kasa.
Bayan wadannan zafafan hotunan nata da ta wallafa sai kuma ta sake wallafa wata bidiyo wanda ta dauku hankulan jama’a.
Ga bidiyon ota ma a kasa domin ku kalla.