Labarai

Mummunar rigima tsakanin wasu kungiyar ‘yan Daba guda 2 sunyi sanadiyyar wani ya rasa ran sa

Mummunar rigima tsakanin wasu kungiyar 'yan Daba guda 2 sunyi sanadiyyar wani ya rasa ran sa

Wata riguma ta barke tsakanin kungigoyin ‘yan daba guda biyu 2 wanda har ta kai ga an rasa rai, a unguwar Rijiyar ‘yan Kada a karamar hukumar Dala ta jihar Kano.

Sai dai hukumar ‘yan sanda tayi nasarar kama wasu da ga cikin ‘yan danar sannan kuma tana cigaba da bincuko sauran, domin a gurfanar da su a gaban Kotu Alkali ya yanke musu hukunci.

Wanda a yanzu haka gidan jaridar Radio ta shirya wani rahoto akan al’amarin, kamar yadda zakuji cikekken bayani akan abin da ta shirya a cikin bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button