Labaran Kannywood
A shirar su da bbc hausa Yasmin ta shirin Kwana Casa’in ta bayyana wani al’amari daya faru da ita
A shirar su da bbc hausa Yasmin ta shirin Kwana Casa'in ta bayyana wani al'amari daya faru da ita
Kamar yadda kuka sani BBC Hausa suna shira da jaruman masana’antar kannywood a cikin shirin su na daga bakin mai ita, domin jin yadda rayuwar jaruman ta kasan ce da kuma kalubalen sa suke fuskanta a harkar su ta fim.
To a yau ma dai BBC Hausa sun yi shira da ficacciyar jarumar cikin shirin nan mai dogon zango wanda tashar Arewa24 take haskawa wato Fatima Isah wacce aka fi sani da Yasmin.
Inda ta bayyana dalilin da yasa ta shiga harkar fim wanda ta sami kalubale da dama kafin ta sami shiga harkar fim din.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekkiyar shirar da aka yi da jaruma Fatima Isah wato Yasmin ta cikin shirin Kwana Casa’in mai mai dogon zango.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.