Labaran Kannywood

Bayan tone tonen asirin da suka yiwa juna wata bidiyo ta bulla wanda ake ganin data dace ba

Bayan tone tonen asirin da suka yiwa juna wata bidiyo ta bulla wanda ake ganin data dace ba

Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya da suka gabata an yi wani rikici tsakanin jarumar kannywood Teema Makamashi da Sadiya Haruna mai kayan mata, wanda a karshe Sadiya Haruna ta fadi wasu kalamai da suka sa aka aikata gidan gyaran hali.

Toa yau kuma jaruma Teema Makamashi ta wallafa wata bidiyo a shafin ta na sada zumunta instagram, inda aka gan su tate da abokanan sana’ar ta wato jaruman kannywood suna bin wata waka mai taken gidan yari gidan dan kande.

To sai mutane suke zaton ko da Sadiya Haruna take domim a yanzu haka tana gidan yarin, amma sai jaruma Teema Makamashi ta sake wallafa wata bidiyon a shafin nata domin wayarwa da mutane kai akan abin da suke zargi.

Inda take cewa, wannan bidiyon da suka dauka suna bin wakar gidan yari gidan hali ba sun yi tane don Sadiya Haruna ba, sun yi ne akan wata kungiyar su ta taimakatawa masara karfi da kuma marayu.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin jaruma Teema Makamashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button