Advertising
Advertising
Uncategory

Tirkashi: wata amarya ta halaka mijinta yayin da zai sadu da ita.

A Labari Marar dadi daya faru a Arewacin Nijeriya a ganin bauchi, wata Amarya ta Kashe Mijinta har lahira bayan ya kusanceta da niyyar saduwa irin ta amarci.

Advertising

Amaryar maisuna Salma wanda duka duka auren baifi mako biyu da daurawa ba ta bayyana cewar auren nasu baifi sati biyu da auren nasu ba Kuma da bakinta tafadi cewar itace ta Kashe mijin Nata.

Mungode da bibiyar shafin mu kucigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button