Advertising
Advertising
Uncategory

Zan bawa iyayen Haneefa ya’ta idan suna da bukatar hakan.

Na sha alwashin baiwa iayayen hanifa ya’ta Rufaida idan har sun bukaci hakan cewar Dakta Maina Isma’il Abdullahi Gimba.

Advertising

Indai suna da bukatar hakan su nemeni a wannan number 0803 242 1919.

Tun bayan Halaka Hanifa da malamin makaranta su yay mahaifan hanifa suke ta samun tausayawa daga hukumomi da sauran mutanan gari.

Sai dai zamu iya cewa hankalin kowa yadawo ne akan kisan da akayiwa yarinyar, Kasancewar ba’a cika jin irin wannan rashin imanin ba a gun yara.

Advertising

A saboda haka ne wani mutun yay wanan sadaukarwa yace zai bada yarsa ga iyayen Hanifa idan har sun bukaci hakan inda ya aje bukata number sa domin su kira shi 0803 242 1919.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button