Labarai
Bayanin Kwankwaso yayin kaddamar da kungiyar da ya kafa ta “TNM” domin samar da shugabanci na gari
Bayanin Kwankwaso yayin kaddamar da kungiyar da ya kafa ta "TNM" domin samar da shugabanci na gari
Kamar yadda a dazu muka kawo labarin yadda Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da kungiyar da ya kafa mai suna “TNM”, domin dora mutane kan shugabanci na gari.
To a yanzu kuma shafin BBC Hausa dake kan dandalin sada zumunta na instagram sun wallafa bidiyon yadda aka yi taron kaddamar da kungiyar da Rabi’u Musa Kwankwanso ya kafa.
A cikin bidiyon Kwankwaso ya yi bayani sosai kan wannan kungiya tasa da ya kafa ta “TNM” domin samar da shugabanci na gari.
Ga bidiyon nan kai tsaye domin ku kalla.