Advertising
Advertising
Labarai

Dubun wani matashi tacika bayan ya tsinci wasu makudan kudade dalar amuruka.

Dubu wani matashi ta cika bayan ya tunci kudi dalar amurka ce kin mashin dainsa kaman yadda ya fada.

Advertising

Matashin mazaunin asaba me neman kudinsa a mashin mai kafa uku wato Adaidaita, Mutumin ya shaida cewa ya tsinci kudin kasa Amurika a cikin Adaidaita amma kuma daya tambayi sai akace masa wannan jabu ne bana gaske bane.

Mahaifin matashin ya gayawa dansa daya kona kudin tunda jabu ne amma beji maganar saba yaje zai siyarwa da wani jami’in tsaro suka chafke shi kaman yadda yake bayani cikin wannan Bidiyon dake kasa.

https://youtu.be/uuKGX-F57H8

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button