Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi: Yadda wani barawo ya rasa ransa bayan yaje sata a wani gida.

Barawo ya mutu Bayan Ya Makale A Karfen Shokin Na Wani Gida A Jihar kebbi dake Nigeria.

Advertising

“Wani mashahurin matashin Barawo, da ya addabi al’umma dubunsa tacika, a karshe dai ta shekawa lahirane.”

Babban Wakilin jaridar “ALFIJIR HAUSA” yayi tataki izuwa wannan unguwar da al’amarin ya faru a domin ganema idonsa abinda ya wakana da wannan barawo.

Wakilin ya dakko rahoton barawon inda ya shaida faruwar abun kamar haka! Barawon yaje satar mashin mai kafa biyu inda a yayin haurawar sa ya makale a wayar tsarongida wato wayar shokin Har ya sheka Lahira a Unguwar Sambisa dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.

Wannan barawo an bayyana cewa dama ya addabi unguwar da sata kaman yadda sukace.

Advertising
Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button