Labaran Kannywood

Neman Rigima Teema Makamashi Ta kaiwa Sadiya Haruna Ziyara Gidan Yarin.

Wata sabuwa Teema Makamashi na rerawa Sadiya Haruna waka gidan yari, kaman yadda kuka sani dai Sadiya haruna ta fuskanci hukuncin Shari’a ta da Isa A Isa inda Aka yanke hukunci.

Duk me bibiyar mu yasan cewa mun kawo rikicin tsakanin jaruman biyu Sadiya Haruna da jarumar kannywood Teemah makamashi inda har ta kaisu da suna kokarin tonawa kansu Asiri.

Sai dai daga baya kotu ta tura Sadiya Haruna magarkama akan cikinta da Isa A Isa wanda hakan yasa jaruma Teemah tai bidiyo a wani waje mai kama da gidan yari ta kumq rera waka kaman yadda zakuji cikin wannan bidiyon.

https://youtu.be/LT_UqazfH-w

Mungode da bibiyar mu shafin mu kucigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button