Advertising
Advertising
Labarai

TURKASHI: Wani Ango Ya Neman A Biya Shi Diyar Dalar Amurka Dubu Ashirin Bayan Amarya Ta Wanke Kwalliyarta Da Akai Mata.

Yadda Wani ango a kasar Algeria ya maka Iyayen amaryarsa daya aura a kotu inda ya bukaci da su biya shi kudi har Dalar Amurka Dubu Ashiri don yauradar sa da aka yi.

Advertising

Mutumin Yace da ya farka daga barci ya rasaza matuka ganin bakuwar fuska tare da shi inda ya zaci barauniya ce ta shigo masa gida Sabida ya kasa gane ta.

Daga bisani ne ya gane ai Amaryar da ya Aura ce inda yace hakan ba za ta sabu ba wai bindiga a ruwa, Do ba abinda ya aura sam ba abinda ya aura ne ya gani a gabansa ba. inda nan take ya maka su a kotu kan zargin zamba cikin aminci inda ya bukaci a biya shi diyya kan wannan zamba cikin aminci da amaryar tai masa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button