Labarai
Wani matashi ya mutu tsirara haihuwar uwar sa ya yin da yake kallon fim din batsa
Wani matashin saurayi da Allah ya karbi rayuwar sa ya yin da yake kallon fim din batsa wanda haramunne kallon irin wadannan fina-finan, amma haka ya keben ce kan sa ba tare da kowa yana kallon sa ba yake kallon fim din.
Advertising
A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Tsakar gida” daKe kan manhajar Youtube munga wani Malamin Addini yana bada labarin saurayin, a lokacin da ya shiga daki yake kallon fim din batsar wanda a lokacin Allah ya karbi rayuwar sa.
Kamar yadda Malam yake cewa, wani saurayi ne ya shiga cikin daki ya kebance daga shi sai bakin ba kowa a ciki sai Allah madaukakin Sarki.
Sannan ya kulle kofa domin kar kowa ya gan shi yana boyewa mutane amma ya manta da Allah yana kallon shi.
Advertising
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.
Advertising