Labaran Kannywood

A Halin yanzu banda burin da ya wuce ganin na samu mijin aure mai so na mun yi aure na haifi ya’ya cewar Hafsat Shehu matar marigayi Ahmed S Nuhu.

A yanzu dai banda burin da ya wuce ganin na samu mijin Aure mai so na mun yi Aure mu haifi ya’ya cewar Hafsat Shehu matar marigayi Ahmed S Nuhu.

Matar marigayi jarumin Hausa Fim Ahmed S Nuhu, wato Hafsat Shehu ta bayyana cewa a yanzu ba ta da wani buri da ya wuce ganin ta samu mijin aure.

Tsohuwar jarumar ta ce tana da kasuwanci, tana da komai, don haka a yanzu ba ta da wani buri a wannan rayuwa illa na mijin aure mai dattako da sanin ya kamata wanda zai tausayawa rayiwa ta.

“Eh a yanzu banda wani buri da ya wuce na ga na samu mijin aure mai so na mun yi aure mun haifi ya’ya” Inji Jarumar Hafsat Shehu.

Ina mai neman Aure Amma kuma mutumen kirki nake so….

Jarumar ta fadi haka ne a wata hira da jaridau BBC Hausa sukai da ita.

One Comment

  1. Aslm sako xuwaga hafsat shehu. Ina mai kara tayata da addu’a akan rasuwar tsohon mijinta ahmad s nuhu. Sunana Aliyu Usman shekarata 25years ni dan katsina state musawa L.G matakin karatuna Diploma” Hafsat shehu badan kudinkiba ko dan dukiyarki ina sonki dan Allah kuma dafatan sakona xai isa xuwa gareki Allah yasa hakan ameen. Ina kewarki hafsat shehu my phone No is 09073898339

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button