Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wata sabuwa wani saban al’amari na shirin faruwa a tsakanin wasu jaruman a Kannywood.

A dai dai lokacin da Masana’antar ke taya Aisha Aliyu tsamiya murnar samun mijin Aure sai gashi Furodusa Abubakar Bashir maishadda ya wallafa hotonsa shida Aisha Humaira inda yake cewa mutane su aje ranara. ma’an (Save The date).

Advertising

Dama duk me bibiyar Masana’antar yasan akwai kyakkyawar alaka tsakanin Aisha Humaira da Abubakar maishadda, Sabida ko film zai shirya saiya dakko ta yasata a ciki.

abin mamaki shine yadda itama jarumar ta wallafa hotunan kafin Auren a shafinta wanda hakan yake nuna cewar Auren na gaskiya ne.

Kucigaba da bibiyar mu dan tabbatar da cikaken rahoto kan wannan al’amari. Mungode da bibiyar shafin mu da kuke ku cigaba da kasancewa damu.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button