Uncategory
Ali Nuhu Da Aminu Saira Sunyi Magana Akan Batun Lalata Da Mata Kafin Sakasu A Fim Akan Sarkin Waka.
Kaman yadda kuka sani dai a kwanan baya ansha rikici a masana’antar kannywood akan rikicin rigima Ladin Cima wanda tace dubu biyu ake biyanta kudin aikin fim wadda rigimar tadau tsawan kwanaki anayi.
To daga bayane maganar ta dawo aka fara cece kuce akan cewar ba’a samun kudi a harkar fim har wasu suka fara cewa kafin asaki cikin fim sai Furodusa yayi lalata dake ko kuma makamancin haka.
Daga baya kuma Fati Slow ta gayawa Naziru Sarkin Waka magana bayan yace wasu matan ma sai an nemesu ake saka su a fim. Wani faifain Bidiyon da Aminu saira ke magana akan badun da sauran jarumai zakuji a kasan wannnan rubutun.