Labaran Kannywood
Darakta Abubakar Mai Shadda zai angwance da zankadediyar Budurwar sa Hassana Muhammad
Darakta Abubakar Mai Shadda zai angwance da zankadediyar Budurwar sa Hassana Muhammad
Shafin kannywoodcelebrities suka wallafa labarin auren Furodusan masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood Abubakar Bashir Mai Shadda kamar haka.
Advertising
Za’a daura auren Mai Shadda da Hassana Muhammad Rabar Juma’a 13 ga watan March 2022 insha Allahu.
Muna rokon Allah ya sanya alkairi a cikin wannan auren da zasu yi, Allah ya kai mu lokacin da rai da lafiya domin muga shagalin biki.
Advertising
Advertising