Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi Suma A halaka su Kawai Rashin Imani Sun Kashe Barawon Akuya Sun Jefa Gawar Rijiya.

Wani labari da yake fitowa shine na wasu samari da suka kama wani barawan akuya suka kuma hallaka shi daga bisani suka jefa gawarsa cikin wata Rijiya.

Advertising

Matasan sun hada da Haruna sani me shekara 37 wanda yake zaune a unguwar sabarawa karamar hukumar Kusada, Dakuma daya abokin aikin nasa bishir ma’azu wanda ake kiransa da kaura dan shekara 20 dayake a sgukuntumi karamar hukumar kankiya.

Wannan matasa guda biyu suna cikin kungiyar sa kai. Sun riski mutumin da aka hallaka ya shiga cikin kasuwa kaman dai yadda zakuji daga bakinsu cikin wanan bidiyo dake kasa.

https://youtu.be/VOLXgd-ZQOs

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button