Labaran Kannywood
Sifofin da aka kira Aisha Aliyu Tsamiya dazu sun dau hankula.
An bayyana wasu siffofi da dama da bakowace mace jarumar kannywood ke dasub a masana’antar.
Advertising
Kaman yadda kuka sani Masana’ntar Kannywood ta shahara da tarin mata zawarawa da yan mata na kirki dana banza, Amma wani abun mamaki shine yaddda aka yadda da ingancin Aisha Aliyu Tsamiya.
An bayyana wannan sifofi ne tun lokacin da kishin kishin din auren jarumar ya tawo, Inda aka ce babu wani da zai iya daga hannu yace jarumar ta bata masa rai kota taba zaginsa.
Haka zalika anyi ittifakin babu wani da zai ce yaga Jarumar tana harkar bin maza kaman yadda sauran jarumai suke a masana’antar.
Advertising
Ga cikaken Rahoto kan jarumar cikin wannan bidiyo.
Advertising